Isa ga babban shafi
Najeriya

Dubban mutanen Kano sun tarbi Hamza al Mustapha

Dubban mutanen Kano ne suka yi tururuwa don tarbar Manjo Hamza al Mustapha tsohon Dogarin Marigayi Janar Sani Abacha, da kotun Daukaka kara ta wanke daga hukuncin kisan da wata kotu ta yanke masa. A cikin Rahoton Abubakar Isa Dandago zaku ji ‘Yar al Mustapha mai suna Fatima tana bayyana farin cikinta saboda tun tana jaririya aka daure Mahaifinta wanda ya kwashe tsawon shekaru kusan 15 a rufe.

Manjo Hamza al Mustapha tsohon dogarin marigayi tsohon shugaban Najeriya Janar Sani Abacha a lokacin da ya sauka cikin jirgi a Birnin Kano
Manjo Hamza al Mustapha tsohon dogarin marigayi tsohon shugaban Najeriya Janar Sani Abacha a lokacin da ya sauka cikin jirgi a Birnin Kano saharareporters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.