Isa ga babban shafi
Najeriya

Fargabar ambaliyar ruwa a Najeriya

A Najeriya ambaliyar ruwa na ci gaba da yin ta'adi a sassa daban-daban na kasar,duk kuwa kashedin da hukumar kula da yanayi ta NIMET ta yi, game da wannan batu tun a farkon shakara. Wakilin RFI a Bauchi, Shehu Saulawa ya duba dalilan da ke haddasa wannan matsala da kuma yadda al'umma ke fama da matsalar a cikin rahotansa.  

Wani Yanki da Ambaliyar Ruwa ta Shafa a Najeriya
Wani Yanki da Ambaliyar Ruwa ta Shafa a Najeriya
Talla

03:01

Rahoto: Fargabar ambaliyar ruwa a Najeriya

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.