Isa ga babban shafi
Najeriya

Wadanda Ambaliya ta shafa har yanzu suna jiran tsammani a Najeriya

A Najeriya har yanzu al'ummomin da ambaliyar ruwan bara ta yi wa ta'adi,na ci gaba da jiran tsammani watanni bayan Gwamnatin Tarayya ta bayar da dubban Miliyoyin Nairori a matsayin tallafi. Jihar Bauchi na cikin jerin jihohin da aka fuskanci wannan matsala, kuma wakilin mu Shehu Saulawa ya duba wannan yanayi da aka shiga a daidai lokacin da daminar bana ke faduwa.

Wani Yanki da Ambaliyar Ruwa ta Shafa a Najeriya
Wani Yanki da Ambaliyar Ruwa ta Shafa a Najeriya
Talla

03:45

Rahoto:Wadanda Ambaliya ta shafa har yanzu suna jiran tsammani a Najeriya

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.