Isa ga babban shafi
Najeriya

An tallafawa wadanda ambaliya ta shafa a Jihar Filato dake Tarayyar Najeriya

Sakamakon irin barnar ambaliyar ruwa da ta afkawa sassa Daban dabam da ke Tarayyan Najeriya, da ya janyo matukar hasarar rayuka da dukiyoyin al’ummah. Akan haka ne wata Cibiyar Raya sha’anin Ilimi da Wayar da kan jama'a me suna (AWEDI) ta kaddamar da wani shirin tallafawa Wadanda ambaliyar ta shafa daga gudunmuwar da suka samu daga wani Bawan Allah. Kamar yadda Tasiu Zakari ya aiko da Rahoto daga Jos.

Wani wuri da ambaliyar ruwa ta mamaye a yankin Niger Delta dake Tarayyar Najeriya
Wani wuri da ambaliyar ruwa ta mamaye a yankin Niger Delta dake Tarayyar Najeriya Reuters/路透社
Talla

03:52

Bayar da tallafi ga mutanen da ambaliyar ruwa ya shafa a Jihar Filato dake Tarayyar Najeriya

Muhammad Tasiu Lawan

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.