Isa ga babban shafi
Najeriya-Amurka

Fatara da Talauci ne suka haifar da rikicin Boko Haram a Najeriya, inji Clinton

A wata ziyara da ya kawo a Najeriya, Tsohon Shugaban Amurka Bill Clinton ya bayyana hanyoyin da Gwamnatin Najeriya za ta bi domin warware rikicin Boko Haram da suka hada da samar wa matasa ayyukan yi da yaki da talauci tare da inganta fannin ilimi a kasar kamar yadda za ku ji a cikin Rahoton Mahaman Salisu Hamisu wanda ya halarci bikin Jaridar This Day da aka gudanar a jahar Ogun.

Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan tare da tsohon Shugaban Amurka Bill Clinton
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan tare da tsohon Shugaban Amurka Bill Clinton AFP PHOTO / PIUS UTOMI EKPEI
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.