Isa ga babban shafi
Najeriya

Gidaje sun rushe sakamakon ambaliya a Zamfara

A Najeriya, gidaje da dama ne suka rushe sakamakon wata ambaliyar ruwa da aka samu a garin Talatar Mafara a Jahar Zamfara bayan ruwan sama da aka tafka kamar da bakin kwarya a daren ranar Lahadi. Hukumomin Jahar sun tabbatar da tafka hasara mai dimbin yawa sakamakon ambaliyar sai dai ba'a samu hasarar rai ba. Daga Sokoto Hassan Sahabi Sanyinnawal ya aiko da Rahoto.

Taswirar Jahar Zamfara a Najeriya
Taswirar Jahar Zamfara a Najeriya
Talla

02:44

Rahoto: Gidaje sun rushe sakamakon ambaliya a Zamfara

Hassan Sahabi Sanyinnawal

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.