Isa ga babban shafi
COP26-MDD

Shugabannin kasashen Duniya na son kara kaimi a yaki da dumamar yanayi

Shugabannin kasashen duniya sun hallara a birnin Glasgow na Scotland don gudanar da taro a kan matsalar sauyin yanayi kamar yadda Majalisar Dinkin Duniya ta shirya, inda mai masaukin baki, Firaministan Birtaniya Boris Johnson ya yi kira da a kara azama a kan dakile matsalolin na dumamar yanayi da tuni Duniya ta fara fuskantarsu.

Taron yanayi na Cop26 da ke gudana a birnin Glasgow na Scotland.
Taron yanayi na Cop26 da ke gudana a birnin Glasgow na Scotland. © REUTERS/Yves Herman
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.