Isa ga babban shafi
Canjin yanayi

Karancin makamashi na illa ga yaki da dumamar yanayi duk da fafutukar kasashe

A yayin da taron duniya kan sauyin yanayi karo na 26 ke kankama a birnin Glosgow, shawarar kasashe mafi karfin tattalin arziki watau G20 na rage dumamar yanayi da takaita amfani da gawayi, na daga cikin muhimman batutuwan da suka fi daukar hankalin mahalarta taron. Sai dai kamar yadda za ku ji a rahoton Shehu Saulawa, karancin makamashi a wasu kasashen Afrika, na haddasa matsaloli a gurbatar muhalli.

Kananun kasashen musamman nahiyar Afrika za su fi wahalta da matsalolin dumamar yanayi fiye da kasashe masu karfin tattalin arziki.
Kananun kasashen musamman nahiyar Afrika za su fi wahalta da matsalolin dumamar yanayi fiye da kasashe masu karfin tattalin arziki. AP - Alastair Grant
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.