Isa ga babban shafi
brazil - coronavirus

Adadin wadanda cutar korona ta kashe a Brazil ya zarta dubu 600

Adadin mutane da annobar korona ta kasha a kasae Brazil ya zarce dubu 600 don daga bullarta zuwa yammacin Jumma’a.

Shugaban kasar Brazil Jair Bolsonaro
Shugaban kasar Brazil Jair Bolsonaro REUTERS - ADRIANO MACHADO
Talla

Ma’aikatar lafiyar kasar dake da mutane miliyan 213 ta kuma yanzu haka sama da mutane miliyan 21.5 suka harbu ta cutar mai saurin kisa.

Ita ce kasa ta biyu mafi muni a duniya a yawan adadin mutanen da cutar ta kashe bayan Amurka, kodayake masana da dama na da shakku kan bayanan gwamnati dangane da wannan cuta.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.