Amurka-Vatican
Paparoma ya isa Amurka domin ziyarar aiki
Paparoma Francis ya fara ziyarar aiki a kasar Amurka inda ya samu tarba daga shugaban kasar Barack Obama da iyalansa a tashar jiragen saman Andrews Air Force Base, a wajen birnin Washington.
Wallafawa ranar:
Talla
Yau ake sa-ran shugaba Obama zai gana da Paparoman, kafin a ranar gobe alhamis ya yi jawabi gaban majalisar kasar.
Mai magana da yawun fadar shugaban kasar Josh Ernest ya ce shugabanin biyu ba zas u tattauna kan siyasa ba.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu