Isa ga babban shafi
Vatican-Cuba

Shugaban Vatican na ziyarar aiki a kasar Cuba

A wannan asabar shugaban mabiya cocin Katolika Paparoma Francis na daya zai fara ziyarar aiki a Cuba domin ganawa da hukumomi da kuma mabiya cocin a kasar.

Paparoma Francis, shugaban mujami'ar Katolika a duniya
Paparoma Francis, shugaban mujami'ar Katolika a duniya
Talla

Wannan dai zai kasance karo na uku da wani shugaba daga fadar ta Vatican zai ziyarci kasar Cuba a cikin shekaru 20.

Bayan ya kammala da kasar Cuba, Francis zai wuce zuwa Amurka domin gabatar da jawabi a gaban zaman hadin gwiwa na majalisun dokokin kasar sannan ya gabatar da wani jawabi a gaban taron babban zauren Majalisar Dinkin Duniya a birnin New York.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.