Isa ga babban shafi
Yemen-Saudiya

Mayakan Houthi sun saki Amurkawan da suka kama

Yan Tawayen Houthi na kasar Yemen sun saki wasu Amurkawa 3 da ‘Yan kasar Saudiya 2 da Dan Birtaniya guda bayan sun tsare su na tsawon watanni 6. 

Mayakan Houthi na Yemen na samun goyon bayan wasu daga cikin 'Yan Kasar
Mayakan Houthi na Yemen na samun goyon bayan wasu daga cikin 'Yan Kasar Reuters/路透社
Talla

Yan tawayen sun kwashe watanni suna fafatawa da sojojin kasar, abinda ya tilasatawa gwamnatin kasar sauya mazauni zuwa Saudi Arabia, kafin komawar ta gida a makon jiya.

Tuni Saudi Arabia ta kadadmar da hare haren sama dan murkushe masu dauke da makamai a cikin kasar.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.