MDD
An Kaddamar da Shirin hana Turawa zukar taba sigari
Hukumar Lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya ta kaddamar da wani shirin da zai hana Turawa zukar taba sigari na shekaru 10 saboda illar da ta ke yiwa jama’ar yankin.
Wallafawa ranar:
Talla
Daraktan Hukumar da ke nahiyar Turai, Dakta Zsuzsann Jakab ta ce harkokin lafiya a Yankin na ci gaba da tabarbarewa sakamakon zukar tabar da kuma masu shakar hayakin ta.
Jami’ar ta kuma ce ana samu karuwar masu kazamar kiba a cikin kasahse 46 daga cikin 53 da ke nahiyar Turai.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu