Isa ga babban shafi
Mexico

Ladar dala miliyan 4 ga duk wanda ya tsegunta maboyar El-Chapo

Gwamnatin Mexoci ta sanar da ladar kusan Dala miliyan 4 ga duk wanda ya tsegunta mata yadda za ta kama El Chapo wanda a karo na biyu kenan ya ke tserewa daga gidan yari.

REUTERS/Edgard Garrido
Talla

Sanar da hakan na zuwa ne bayan Gwamnatin ta kori shugabanin da ke kula da gidan yarin kasar saboda tserewar shugaban masu safarar miyagun kwayoyin kasar Joacquine Guzman da aka fi sani El Chapo.

Shi dai El Chapo ya yi kaurin suna wajen safarar miyagun kwayoyi kana kuma ya yi fice wajen taimakawa talakawan kasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.