Isa ga babban shafi
Faransa-Iran

Faransa ta ce akwai sauran aiki a kan yarjejeniyar Nukiliyar Iran.

Faransa ta ce har yanzu akwai wasu sharuda da ya kamata kasashen duniya su cimma da Iran kafin batun yarejeniyar Nukiliyar kasar ya kai ga Nasara.

Minista harkokin wajen Faransa Laurent Fabius.
Minista harkokin wajen Faransa Laurent Fabius. AFP PHOTO/François Guillot
Talla

Minista harkokin wajen Faransa Laurent Fabius wanda ke hallatar zaman tattauna batun yarjejeniyar Nukiiyar Iran a Vienna yanzu haka, ya ce akwai masu abubuwa uku da ya kamata a tattauna akai, kafin aje ga batun yarjejeniyar Nukilyar Iran.

Wannan Batu dai bai yiwa Iran dadi ba,duk da dai  rashin cimma matsaya akan batun nukiliyar kasar a wannan karon, na iya kai ga kara kakaba mata sabon takunkumi mai tsanani.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.