Isa ga babban shafi
IMF

Wakilan IMF sun tallafawa kasashen da ke fama da matsala

Shugabar Hukumar Bada lamuni ta Duniya, Christine Largarde, tace kasashen da ke da wakilcia hukumar, sun yi alkawarin bada tallafin kudi Dala biliyan 456 don kafa asusun na musaman, domin kai dauki ga kasashen da ke fuskantar matsaloli.

Shugabar hukumar Bada lamuni ta duniya Christine Lagarde
Shugabar hukumar Bada lamuni ta duniya Christine Lagarde REUTERS/Yuri Gripas
Talla

Wasu Kasashen da suka bada tallafin sun hada da Japan da ta bada Dala Biliyan 60 da Jamus Dala Biliyan 54 da China Dala biliyan 43 sai Faransa Dala Biliyan 41, sai kuma Italiya Dala Biliyan 31.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.