Isa ga babban shafi
Philippines

Adadin wadanda suka mutu a Philippines sun haura 1,000

Hukumomin Kasar Philippines sun ce adadin mutanen da suka rasa rayukansu a bala’in ambaliyar ruwan kasar, sun zarce 1,000. Babban jami’in kula da jinkai, Benito Ramos yace sun samu gawawaki 957 yanzu haka, yayin da aka tabbatar da mutuwar mutane 49. 

Taswirar kasa Philippines
Taswirar kasa Philippines RFI/Anthony Terrade
Talla

Yau ake saran shugaba Benigno Acquino zai kai ziyara yankin don ganewa idonsa halin da ake ciki.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.