Isa ga babban shafi
Philippines

Fiye da mutane 100 sun hallaka cikin ambaliyar ruwan kasar Philippines

Iska mai karfi dauke da ruwan sama data ratsa kudancin kasar Philippines yau Asabar ta hallaka mutane 100 tare da haifar da ambaliyar ruwa.

Talla

An tura kimanin dakarun soja 20,000 domin taimaka wa mutanen da lamarin ya shafa, inda ake tsautata zaton ruwa ya yi awun gaba da mutane masu yawa.

An shafe fiye da sa’oi 24 ana sheka ruwan sama cikin yankunan kudancin kasar ta Phillippines.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.