Philippines
Kasar Philippines ta amince da doka kan kare masu aiyuka a gidaje
Kasar Philippine inda dubban masu aikace-aikacen gida duk shekara, yau ta yi marhabin da sabon dokar kare hakkin masu ayyukan gida wadda Kungiyar Kwadago ta duniya ta fito da ita.Mai Magana da yawun Ma'akatar Harkokin waje na kasar Ed Malaya, ya fadi cewa masu ayyuka a gida na daga cikin rukunin mutanen da ke shan azaba wajen ayyukan nasu.Karkashin sabuwar dokar da aka zartas jiya Alhamis, masu ayyukan gida kimanin miliyan 53 a duniya za aga cewa ana kare hakkin su.
Wallafawa ranar: