Isa ga babban shafi
Philippines

Philippines ta dakatar da manyan jami’an Yan Sandan kasar hudu

GWAMNATIN Kasar Phillippines, ta dakatar da manyan jami’an Yan Sandan kasar hudu, sakamakon mutuwar wasu Yan kasar Hong Kong takwas, da akayi garkuwa dasu.Shugaban Yan Sanda, Agrimero Cruz, yace an dakatar da wadanan jami’ai hudu, yayin da ake cigaba da gudanar da bincike.Yan Sandan sun bayyana gazawarsu wajen yunkurin kubutarda mutanen da akayi garkuwa dasu, abinda ya kaiga kashe takwas daga cikinsu.Kasashen China, da Hong Kong duk sun nemi gudanar da bincike kan lamarin, da kuma haramtawa Yan kasar ziyarar kasar Philippines. 

Kasar Philiippines
Kasar Philiippines REUTERS
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.