Isa ga babban shafi
IMF

An Nada Manyan Jami'an Hukumar IMF

Hukumar Bada lamuni ta Duniya, IMF, ta nada wani masanin Tatalin arziki Dan kasar China, Zhu Min, a matsayin mataimakin Babban Darakta, saboda rawar da China ke takawa a fannin tattalin arzikin duniya.Har ila yau, Hukumar ta nada wani jami’in fadar shugaban Amurka, David Lipton, a matsayin mataimakin Babban Darakta, dan maye gurbin John Lipsky. 

Christine Lagarde Shugaban Hukumar IMF ko FMI
Christine Lagarde Shugaban Hukumar IMF ko FMI Reuters/TF1
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.