Isa ga babban shafi
IMF

Shugabar IMF Lagarde ta bayyana manufofinta

Sabuwar Shugabar Hukumar Bada Lamini ta Duniya, Christine Largarde, ta bayyana fatar ta na ganin kasashen dake hulda da Hukumar, sun aminta da aiyukan da suke gudanarwa.Yayin da take jawabin farko, bayan kama aiki, Lagarde ta bayyana cewa suna fuskantar garambawul wanda ya banbanta tsakanin kasa da kasa, tsakanin kasashen dake jagoranci da kuma masu tasowa, saboda haka ya dace a bawa ko wacce kasa dama ta anfana da Hukumar. 

Christine Lagarde Sabuwar Shugaban Hukumar IMF ko FMI
Christine Lagarde Sabuwar Shugaban Hukumar IMF ko FMI Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.