Isa ga babban shafi

Hukumomin lafiya a Najeriya sun yi gargadi game da barkewar cutar Marburg

Mahukuntan Najeriya sun ce sun dauki matakan kaucewa bullar cutar Ebola nau’in Marburg, sakamakon bullar sabuwar cutar a makociyar Kasar ta Ghana

Mutuk hudu ne suka mutu sakamakon wannan cuta ta Marburg a kasar Ghana
Mutuk hudu ne suka mutu sakamakon wannan cuta ta Marburg a kasar Ghana © CDC/ Dr. Frederick Murphy
Talla

Yanzu haka dai hukumomin lafiya a kasar Ghana sun tabbatar da cewa mutum hudu sun mutu sakamakon cutar.

Hakan ta sanya hukumomi a Najeriyar su ka fara gargadin jama'a game da kaucewa abin da zai haifar da saurin yaduwar cutar.

Latsa alamar sauti domin sauraron rahoton Muhammad Kabir Yusuf aga Abujan Najeriyar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.