Isa ga babban shafi
Najeriya

Yanayin tsadar rayuwa a Najeriya

Tsadar rayuwa kamar yadda al’amarin ya ke a sauran kasashe da dama na kara jefa al’ummar Najeriya cikin tsananin hali na kaka-na-ka yi kamar yadda za ku ji karin bayani a cikin wannan rahoton na wakilinmu a Bauchi Ibrahim Malam Goje.

Al'ummar Najeriya na kukan matsalar karancin kudi da kuma tsadar kayayyakin masarufi.
Al'ummar Najeriya na kukan matsalar karancin kudi da kuma tsadar kayayyakin masarufi. Reuters/Goran Tomasevic
Talla

02:57

Yanayin tsadar rayuwa a Najeriya

Ibrahim Muhammad Malam-Goje

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.