Isa ga babban shafi
Najeriya

'Yan Najeriya na kaurace wa kasar saboda tsadar rayuwa

Tabarbarewar tattalin arziki da kuma tsadar rayuwa a Najeria sun tilasta wa wasu 'yan kasar yin kaura zuwa wasu kasashe da ke da makwabtaka da ita don samun aikin yi .

Wasu masu 'yan gudun hijira a Agadez da ke jamhuriyar Nijar
Wasu masu 'yan gudun hijira a Agadez da ke jamhuriyar Nijar AFP PHOTO / BOUREIMA HAMA
Talla

A jihar Agades ta Nijar, akwai tarin 'yan Najeriya da suka rungumi wasu sana'o'in hannu domin biyan bukatunsu na yau da kullum.
 

Wakilinmu Omar Sani da ke jahar ta Agadez ya hada mana wannan rahoton.

03:00

'Yan Najeriya na kaurace wa kasar saboda tsadar rayuwa

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.