Isa ga babban shafi
Kamaru-Boko Haram

Dan kunar bakin wake ya kashe mutane biyu a Kamaru

Wani dan kunar bakin wake ya tarwatsa kansa tare da kashe mutane biyu a garin Mora da ke yankin arewacin Kamaru. Ana kyautata zaton cewa dan kunar bakin waken na kokarin isa ga wani wuri ne inda jama’a ke taron addu’o’in Kirismeti.

Kamaru na cikin kasashen da mayakan Boko Haram suka addaba
Kamaru na cikin kasashen da mayakan Boko Haram suka addaba AFP PHOTO / REINNIER KAZE
Talla

Gwamnan yankin arewa mai nisa Midjiyawa Bakari ya tabbatar da mutuwar mutane biyu da suka hada da wani dalibi dan shekara 19.

Sannan harin da aka kai a Mora ya raunana wasu mutane biyar.

Kamaru dai na cikin kasashen da ke fama da ta’addancin kungiyar Boko Haram na Najeriya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.