Isa ga babban shafi
Wasanni

Najeriya ta ware milliyan daya zuwa yan wasan ta

Gwamnatin Najeriya ta sanar da ware akala milliyan daya da dugo daya na Euros, kudaden da za a yi amfani da su domin biyan yan wasa mata da suka lashe kopi a Kamaru dama kungiyar maza bayan nasara da suka samu kan kungiyoyin Zambia da Aljeriya a gasar neman tikiti zuwa cin kopi Duniya. 

Yan wasan Najeriya  a lokacin da suke gudanar da zanga zanga  a Abuja
Yan wasan Najeriya a lokacin da suke gudanar da zanga zanga a Abuja
Talla

Tun a ranar 4 ga watan Disemba ne yan wasan mata suka ki mika kopi da suka lashe daga Kamaru,wanda shine karo na  takwas da suke lashe irin wannan kyauta.

Najeriya ta kasance babbar kasa a Nayihar Afrika da kwallon kafa ke ci gaba da samun  daukaka.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.