Isa ga babban shafi
Ghana

Sarauniyar Ashanti a Ghana ta rasu

Saurauniyar yan kabilar Ashanti Nana Afia Kobi Serwaa Ampem ta Biyu wada ta share shekaru 39 ta na mulki ta rasu ta na mai shekaru 111 a kasar Ghana.

Al'adun yan Ashanti a kasar Ghana
Al'adun yan Ashanti a kasar Ghana Clive Streeter/Getty Images
Talla

Yan Ashanti na daya daga cikin mayan masarautu kasar ta Ghana dake fada a ji musaman ta fuskar gargajiya inda aka bayyana cewa za a share kusan makwoni daya daga ranar 24 ga wannan watan da muke ciki ana zaman makoki.
Kasar Ghana na daya daga cikin kasashe a Afrika ta yama inda sarautar gargajiya ke taka muhimin rawa wajen gudanar da mulkin dama samu girmamawa da ya dace.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.