Isa ga babban shafi
Nijar

Shayarwa na yaki da Tamowa

Bayan tsawon shekaru ana ta yaki da cutar tamowa ga yara kanana a Nijar wadda ke da alaka da karancin abinci mai gina jiki ga yaran ta hanyar daukan nauyinsu, da tallafa wa iyaye da wayar da da dai saurar hanyoyi, an fara samun hanyar magance wannan matsala da yaran kasar Nijar suka samu kansu ciki tsawon shekaru, hanyar ita ce ta baikon nono tsantsa ga yara, Wakilin RFI Hausa Ibrahim Mallam Tchillo ya aiko da rahoto daga Damagaram.

Yara na fama da Tamowa a Nijar
Yara na fama da Tamowa a Nijar EC/ECHO/Anouk Delafortrie
Talla

03:04

Shayarwa na yaki da Tamowa

Ibrahim Malam Tchillo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.