Isa ga babban shafi
Libya

Dakarun Libya sun kwace cibiyar da IS ke hada makamai

Dakarun gwamnatin hadin-kai na Libya sun sanar da kwace wata cibyar da Mayakan IS ke hada makamai a birnin Sirte inda mayakan IS ke wanzar da iko a kasar.

Dakarun gwamnatin libya na samun nasara akan IS
Dakarun gwamnatin libya na samun nasara akan IS REUTERS/Stringer
Talla

Kwace cibiyar hada makaman babban nasara ce ga dakarun Libya wadanda ke yaki da IS mai da’awar jihadi.

Tun a watan Mayu dakarun Gwamnatin Libya suka kaddamar da yakin kwato garin na Sirte daga hannun mayakan na IS.

Libya dai ta fada cikin rikici tun kawar da gwamnatin Marigayi Kanal Ghaddafi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.