Mali
MDD ta nada Annadif shugaban samar da zaman lafiya
Majalisar Dinkin Duniya ta nada Ministan harkokin wajen Chadi Mahamat Saleh Annadif a matsayin shugaban dakarun samar da zaman lafiya a kasar Mali.
Wallafawa ranar:
Talla
Majalisar ta ce Annadif ya taka rawa sosai wajen sasanta rikice-rikice a kasashen Afirka cikin su har da na kasashen Nijar, Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya da Sudan.
Ministan wanda ya jagoranci aikin samar da zaman lafiya a Somalia a karkahsin kungiyar kasashen Afirka zai maye gurbin Mongi Hamdi dan kasar Tunisia.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu