Isa ga babban shafi
Najeriya

‘Yan Najeriya na shan wahalar karancin Fetir

‘Yan Najeriya na ci gaba da fama da matsalar karancin Man fetir inda ababen hawa ke dogon layi a gidajen Mai a sassan kasar domin samun man. A lokacin da yak e gabatar da kasafin kudin 2016 Shugaban Najeriya Muhammdu Buhari ya ba ‘yan kasar hakuri game da halin matsin da suka shiga. Abubakar Isa Dandago ya diba matsalar a Kano a cikin rahotonsa.

Matsalar Mai ta tsananta a Najeriya
Matsalar Mai ta tsananta a Najeriya REUTERS
Talla

03:10

Rahoto: Jama'ar Najeriya na shan bakar wahala kafin samun Fetir

Abubakar Issa Dandago

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.