Isa ga babban shafi
MALI

'Yan bindiga sun mamaye otel a Mali tare da kashe mutane

Wasu yan Bindiga su kai hari da safe nan a wani babban otel dake birnin Bamako na kasar Mali.Ga duk alamu ,akwai yan kasar Faransa,China dama wasu kasashen Afrika a wannan hotel a lokacin da maharan suka kai hari.

Harabar Otel Radisson na Bamako
Harabar Otel Radisson na Bamako Reuters/路透社
Talla

Rahotani daga  birni Bamako na tabbatar da cewa Sojan kasar sunyi nasarar ceto  wasu daga cikin mutanen dake cikin otel,

Shugaban Faransa Francois Hollande ya aike da sako zuwa hukumomin kasar Mali,Ministan tsaron kasar Mali ya sheidawa manema labarai cewa Shugaban kasar Ibrahim Boubacar Keita na kan hanyar sa ta dawowa gida daga Cadi .

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.