Isa ga babban shafi
Mali

An hallaka Mayakan Jihadi a Mali

Ma’aikatar Tsaron Mali ta ce sojojin kasar sun hallaka mutane 7 da ake zargin masu ta da kayar baya ne a wani arangamar da suka yi a kasar.

AFP PHOTO / PHILIPPE DESMAZES
Talla

Rahotanni sun ce an gwabza ne a yammacin jiya a dajin Tiebanda inda mayakan ke kokarin shiri kafa wani sansani wanda ke da nisan kilomita 30 daga iyakar kasar Burkian Faso.

Majiyar tsaron kasar ta ce dajin na da girma, abinda ya sa yan ta’addan ke kokarin kafa sansani cikin sa dan kaddamar da hari kan kasar da kuma Burkina.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.