Isa ga babban shafi
Chadi

Hukumomin Senegal sun kama tsohon shugaban Chadi Hissene Habre

Hukumomin Kasar Senegal, sun kama Tsohon shugaban kasar Chadi, kwana biyu bayan shugaba Barack Obama ya bukaci a gurfanar da shi a gaban kotu. 

Tsohon shugaban kasar Chadi, Hissene Habre
Tsohon shugaban kasar Chadi, Hissene Habre Time & Life Pictures/Getty Images
Talla

Rahotanni sun ce, jiya aka kama tsohon shugaban dake zama a kasar, a yunkurin ganin ya fuskanci hukunci kan zargin da ake masa na hallaka mutane kusan 40,000 lokacin da yake rike da mulkin kasar.

Daya daga cikin lauyoyin sa, El Hadj Diouf, ya ce an kama shi ne a gidansa dake Dakar.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.