Isa ga babban shafi
Tanzania

Harin bom ya kashe mutane uku a wata mujami'ar Tanzania

Wani harin bom a wata mujami’a dake kasar Tanzania, ya hallaka mutane uku, yayin da wasu 56 suka samju raunuka. 

Shugaban Katolokan Tanzania, Polycarp Cardinal Pengo
Shugaban Katolokan Tanzania, Polycarp Cardinal Pengo Reuters
Talla

Shugaban mujami’ar, Rev. Fr. Peddy Castelino, ya ce suna cikin ibada ne aka samu fashewar.

“Lokacin da aka samu fasHewar, mutane 56 sun samu raunuka, uku kuma sun mutu, cikin wadanda suka mutu akwai wata mata mai kusan shekaru 40, da kuma yara biyu, bamu san dalilin fashewar ba, masu bincike na gudanar aikin su, kuma sun kama mutum guda.” Inji Castelino.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.