Isa ga babban shafi
Tanzaniya

Gwamnatin Tanzaniya ta Zartas ta Hukuncin kisa kan mutane takwas

Gwamnatin kasar Tanzaniya ta zartas da kashe mutane 8 da ake zargi da dabi'ar kashe fararen fata da aka kira zabiya, saboda zargin wai mayu ne.PM kasar Mizengo Pinda ya fadi cewa Hukumomin kasar na tsare da mutane 94 da ake zargi da irin waccan al'ada na kashe zabiya, kuma akwai shariu 11 dake gaban kotu.Ya ce saboda matakan da Gwamnatin kasar ke yi na sanya kafar wando daya da wadanda suke kashe zabiya yasa an sami raguwar kashe su da ake yi a cikin kasar ta Tanzaniya. 

AFP/Issouf Sanogo
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.