Isa ga babban shafi
Egypt

Za ayi garambawul a rundunal 'yan sandan Egypt

Ministan harkokin cikin gidan kasar Masar Mansur Asawi ya bayyana wani gagarumin shirin mafi girma da garambawul wa rundinar ‘yan sandan kasar.Fiye da manyan habsoshi 500 da kuma kanana fiye da 100 zasu rabu da aikinsu, wadanda aka samu da musguna wa masu zanga zanga.Wannan daidai lokacin da dubban masu zanga zangar ke ci gaba da kasance a dandalin Alkahira, inda suke kirar majalisar mulkin sojan kasar ta biya dukkannin bukatunsu. 

Masu zanga-zangar kasar Misra
Masu zanga-zangar kasar Misra REUTERS/Asmaa Waguih
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.