Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Malam Kabiru Ibrahim kan rashin ingantaccen tsarin sarrafa abinci

Wallafawa ranar:

Manoma a nahiyar Afrika na ci gaba da kokawa kan rashin tallafin hukumomin kasashen nahiyar na dabarun adana abinci, Abubakar Abdulkadir Dangambo ya zanta da shugaban kungiyar manoma ta tarayyar Najeriya Malam Kabiru Ibrahim.  

Matsalar rashin ingantaccen tsarin sarrafa abinci na adabar kasashen nahiyar Afrika.
Matsalar rashin ingantaccen tsarin sarrafa abinci na adabar kasashen nahiyar Afrika. RFI/Frédéric Charpentier
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.