AU-Najeriya
Kungiyar AU za ta taimakawa Najeriya yaki ta da Ta’addanci
Kungiyar hadin kan kasashen Afrika ta AU, ta bayyana shirinta na taimakawa Najeriya wajen yaki da ta’addanci domin wanzar da zaman lafiya a Nahiyar Afrika. Wannan yunkurin na zuwa ne bayan Gwamnonin Jahohin Najeriya sun nada kwamitin mutane 35 da zai bayar da shawarwarin yadda za’a magance matsalar tsaro a Yankin Arewacin kasar. Muhd Kabiru Yusuf ya aiko da Rahoto game da wannan batu.
Wallafawa ranar:
Talla
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu