Isa ga babban shafi
Faransa

Akalla mutane dubu 80 suka fito zanga-zanga a Faransa

Yau masu zanga zangar adawa da gwamnatin Faransa sun sake gudanar da zanga zanga karo na 10 duk da shirin shugaba Emmanuel Macron na tattaunawa da yan kasa domin magance matsalolin da suka addabi kasar.

Wasu daga cikin masu zanga-zanga a birnin Marseille
Wasu daga cikin masu zanga-zanga a birnin Marseille REUTERS/Jean-Paul Pelissier
Talla

Majiyar yan Sanda tace suna hasashen samun akalla mutane 80,000 da zasu shiga zanga zangar kamar yadda akayi makon jiya.

Zanga zangar makon jiya ta dada nuna cewar har yanzu masu shirya ta nada goyan bayan wasu jama’ar kasar.

Gwamnatin kasar za ta ci gaba da nemo hanyoyin warware wannan matsalla cikin ruwan sanyi a cewar wani jami’in gwamnati zuwa manema labarai.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.