Isa ga babban shafi
Faransa

Wakar Carla Uwargidan Sarkozy ta ja hankalin Faransawa

Wakar Uwargidan Tsohon shugaban kasar Faransa, Nicolas sarkozy, Carla Bruni, ta zama waka ta biyu da ta fi farin jinni a kasar faransa, mako guda bayan fitar da wakar a kasuwa.

Carla Bruni tana waka a birnin Berlin.
Carla Bruni tana waka a birnin Berlin. REUTERS/Markus Schreiber/Pool
Talla

An sayar da kwafi 19,000 na faifan wakar mai suna Little French Song, yayin da aka sauke kwafi 3,794 daga kafar intanet. Wannan dai shi ne fai fai na hudu da matar tsohon shugaban kasar ta yi, a wakokinta.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.