Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Yunkurin kare filaye daga hamada a birnin Yamai

Wallafawa ranar:

Ministan ma’aikatar kula da filaye a Jamhuriyar Nijar Kassoum Moktar ya ce gwamnati za ta kwace tare da rusa illahirin gidajen da aka gina akan wasu filaye wadanda aka shuka itace domin kare birnin Yamai daga Hamada.

Shugaba Mahamadou Issoufou na Jamhuriyar Nijar
Shugaba Mahamadou Issoufou na Jamhuriyar Nijar AFP PHOTO / BOUREIMA HAMA
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.