Isa ga babban shafi
Nijar

Mutane na cigaba da ficewa daga gidajen su a Nijar

A Jamhuriyar Nijar mutane da dama sun mutu yayin da suke ficewa daga garuruwan da gwamnatin kasar ta bada umurnin mutanen ta su fice dan kaucewa harin kungiyar boko haram. 

Wasu daga cikin yan gudun hijra da Boko Haram ta tilastawa barin gidajen su.
Wasu daga cikin yan gudun hijra da Boko Haram ta tilastawa barin gidajen su. REUTERS/Bate Felix Tabi Tabe
Talla

Sheidun gani da ido sun tabbatar da cewa Gwamnatin kasar ta umurce su da su fice daga yankunan Karamga dake Jihar Diffa a kan iyaka da kasar Cadi domin kaucewa hare haren yan kungiyar Boko Haram.
Wani mutun da ya kasance daga cikin mutanen da suka baro gidajen su ya bayana cewa sun kwashe dogon zango suna tafiyar kafa saboda rashin abin hawa.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.