Isa ga babban shafi
Najeriya

Jami'an tsaron Najeriya na karya dokar hanya

Al'ummar Najeriya na ci gaba da korafi kan yadda jami’an tsaron kasar ke kaucewa bin dokokin kan hanya, abin da a wasu lokutan ke haddasa tsaikon ababan hawa ko kuma haduran da ke kai ga asarar rayuka. Cikin wannan rahoton da wakilinmu a Kano Abubakar Isah Dandago ya hada mana, za ku ji yadda jama’ar kasar ke korafi kan lamarin duk da cewa jami’an tsaron sun ce, akwai dalilan da ke tilasta musu karya dokar hanyar.

Motocin jami'an tsaro a Najeriya
Motocin jami'an tsaro a Najeriya REUTERS/Afolabi Sotunde
Talla

03:10

Jami'an tsaron Najeriya na karya dokar hanya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.