Isa ga babban shafi
Filato

Filato: Matsalar rashin ingancin gine-gine na haddasa hasarar rayuka

A jihar Plateau da ke Najeriya, al’umma na ci gaba da nuna damuwa kan yadda ake samun matsalar rashin ingancin gine-gine musamman a yankin da ke fama da ambaliyar ruwa, abin da a mafi tarin lokaci ke haddasa hasarar rayukan jama’a. Ko a baya-bayan nan dai, sai da wata mata mai juna biyu da ‘ya’yanta suka rasa rayukansu sakamakon ibltila’in rushewar ginin. Waikilinmu daga jos Muhammad Tasi'u Zakari ya aiko mana da rahoto.

peculiarmagazine
Talla

02:26

Filato: Matsalar rashin ingancin gine-gine na haddasa hasarar rayuka

Muhammad Tasiu Zakari

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.