Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sanata Ali Wakili dan majalisa daga jahar Bauchi

Wallafawa ranar:

A cikin makon jiya an bayyana cewa an kai wa daya daga cikin ‘yan majalisar dattawan jihar Bauchi dake Najeriya Sanata Ali Wakili hari a wannan karon a birnin Abuja, sai dai a nasa bangare ya musanta faruwar hakan.

Shugaban Najeriya a zauren Majalisar kasar
Shugaban Najeriya a zauren Majalisar kasar REUTERS/Stringer
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.