Isa ga babban shafi
Hukumar ba da Lamuni

Hukumar Lamuni ta duniya ta koka da gibin kudin shiga ga al’umar duniya

Shugabar Hukumar bada lamuni ta Duniya, na IMF, Christine Lagarde, ta koka kan yadda ake samun wagegen gibi wajen samun kudaen shiga a tsakanin al’umma, inda take cewa hakan na yin illa ga tattalin arzikin duniya.

Shugabar hukumar bada lamuni ta Duniya, Christine Lagarde.
Shugabar hukumar bada lamuni ta Duniya, Christine Lagarde. Reuters/路透社
Talla

Yayin da take jawabi wajen kan rage talauci a birnin Washington, Lagarde ta ce kashi kasa da guda na al’ummar duniya ne suka mamaye kashi 35 na dukiyar duniya, wanda hakan ke da matukar illa.

A cewar Legarde, hukumar ta IMF na yin nazarin yadda lamarin ke wakana da yadda yake shafar tattalin azrikin duniya domin magance matsalar.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.