Isa ga babban shafi
Faransa

Wa’adin da aka baiwa Ministoci a Faransa na bayyana kadarorinsu ya cika

Yau wa’adin da shugaban kasar Faransa, Francois Hollande ya baiwa ministocin sa, na ganin kowa ya bayyana kadarorin sa a idan duniya zai cika.

Shugaban kasar Faransa Francois Hollande
Shugaban kasar Faransa Francois Hollande REUTERS/Patrick Kovarik/Pool
Talla

Matakin ya biyo bayan abin kunyar da ya sanya ministan kasafin kudin kasar, Jerome Cahuzac ya sa ya sauka daga mukamin sa, bayan an gano yana aje da kudaden a kasar waje.

Ana saran kowanne minista ya wallafa abinda ya mallaka.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.