Isa ga babban shafi
Faransa

Ministocin Faransa za su bayyana kadarorinsu

Firaministan Faransa, Jean-Marc Ayrault, ya bukaci Ministocin kasar da su bayyana kadarorin da suke da shi ga al’ummar kasar, don magance matsalar da aka samu, wadda ta yi awon gaba da ministan kasafin kudi. Ayrault yace, ya zama wajibi ga jami’an Gwamnati sun aiwatar da dokokin kasa, don zama misali.

Firaministan Faransa  Jean-Marc Ayrault
Firaministan Faransa Jean-Marc Ayrault REUTERS/Thomas Richard
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.